iqna

IQNA

cutar corona
Makkah (IQNA) Mahajjatan Baitullahi Al-Haram sun tafi kasar Mina da Masharul Haram domin fara aikin Hajji na farko da ya dauki tsawon kwanaki shida.
Lambar Labari: 3489374    Ranar Watsawa : 2023/06/26

Tehran (IQNA) An bayyana shirye-shiryen gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasar Malaysia karo na 62 da za a fara a ranar 27 ga watan Oktoba mai zuwa har zuwa ranar Litinin 2 ga watan Nuwamba.
Lambar Labari: 3487959    Ranar Watsawa : 2022/10/05

Tehran (IQNA) A ci gaba da kokarin da ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar Masar ta yi na fadada ilimin kur'ani, a jiya a masallacin Al-Hussein da ke birnin Alkahira an gudanar da taron karatun kur'ani mai tsarki tare da halartar fitattun mahardata na kasar Masar.
Lambar Labari: 3487678    Ranar Watsawa : 2022/08/12

Tehran (IQNA) bayan sanar da janye dokar hana taruka saboda kauce wa yaduwar cutar corona an gudanar da sallar jam'i ta farko farfajiyar hubbaren Imam Hussain (AS).
Lambar Labari: 3486423    Ranar Watsawa : 2021/10/13

Tehran (IQNA) matsalar corona ta sanya a sake rufe masallatai da majami'oi a kasar Togo.
Lambar Labari: 3486292    Ranar Watsawa : 2021/09/10

Tehran (IQNA) Hukumomi a Saudiyya, sun ce za a bude Umra ga ‘yan kasashen waje a farkon watan Muharam.
Lambar Labari: 3486139    Ranar Watsawa : 2021/07/25

Tehran (IQNA) hukumomin kasar Saudiyya sun sanar da cewa, an samu nasara wajen aiwatar tsarin kiwon lafiya a aikin hajjin bana.
Lambar Labari: 3486130    Ranar Watsawa : 2021/07/22

Tehran (IQNA) Mahukuntan kasar Saudiyya sun sanar da cewa, maniyyata dubu 60 kawai za su samu damar sauke farali a shekarar bana.
Lambar Labari: 3486003    Ranar Watsawa : 2021/06/12

Tehran (IQNA) a yau ne dai aka gudanar da sallar idin karamar salla a mafi yawan kasashen duniya
Lambar Labari: 3485912    Ranar Watsawa : 2021/05/13

Tehran (IQNA) Saudiyya ta sanar da cewa, a shekarar bana maniyyata daga kasashen ketare za su samu damar sauke farali
Lambar Labari: 3485900    Ranar Watsawa : 2021/05/10

Tehran (IQNA) sakamakon karuwar cutar korona a kasar Jamus Italiya da Faransa, musulmi suna azumi a karkashin dokar zaman gida.
Lambar Labari: 3485845    Ranar Watsawa : 2021/04/25

Tehran (IQNA) duk da matsalar cutar corona musulmi a ko'ina cikin fadin duniya suna gudanar da harkokinsu a cikin wannan wata mai alfarma.
Lambar Labari: 3485840    Ranar Watsawa : 2021/04/23

Tehran (IQNA) mahukuntan kasar Masar sun sanar da matakai da za a dauka a cikin watan azumi domin kaucewa yaduwar cutar corona .
Lambar Labari: 3485776    Ranar Watsawa : 2021/04/02

Tehran (IQNA) an karyata labarin da ke cewa Ayatollah Sistani ya kamu da cutar corona .
Lambar Labari: 3485695    Ranar Watsawa : 2021/02/27

Tehran (IQNA) bisa umarnin kotu maidakin Sheikh Ibrahim Zakzaky Malama Zeenat Ibrahim za ta samu kulawa a wuraren killace masu dauke da cutar corona .
Lambar Labari: 3485592    Ranar Watsawa : 2021/01/26

Tehran (IQNA) an bayar da izini ga masallata kan su yi salla a kan rufin masallacin ma’aiki (SAW) saboda yanayi na corona.
Lambar Labari: 3485515    Ranar Watsawa : 2021/01/01

Tehran (IQNA) musulmi a kasar Burtaniya sun bayar da gagarumar gudunmawa wajen dakile cutar corona a kasar.
Lambar Labari: 3485474    Ranar Watsawa : 2020/12/19

Tehran (IQNA) musulmin kasar Myanmar suna bayar da gudunmawa wajen yaki da cutar corona a kasar.
Lambar Labari: 3485462    Ranar Watsawa : 2020/12/15

Tehran (IQNA) an gudanar da sallar juma’a a haramin Makka mai alfarma.
Lambar Labari: 3485365    Ranar Watsawa : 2020/11/14

Tehran (IQNA) Shugaban Amurka Donald Trump da matarsa sun kamu da cutar corona virus kamar yadda ya sanar a shafinsa na Twitter.
Lambar Labari: 3485238    Ranar Watsawa : 2020/10/02