iqna

IQNA

cutar corona
Tehran (IQNA) an kafa dokar hana shiga birnin karbala na kasar Iraki har zuwa bayan Ashura.
Lambar Labari: 3485113    Ranar Watsawa : 2020/08/23

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Aljeriya ta sanar da sabon tsarinta na bunkasa harkokin bankin musulunci a kasar.
Lambar Labari: 3485095    Ranar Watsawa : 2020/08/17

Tehran (IQNA) shugaban Aljeriya ya sanar ce, kasarsa na duba yuwuwar sake bude masallatai ga jama'a,
Lambar Labari: 3485055    Ranar Watsawa : 2020/08/04

Tehran (IQNA) yadda aka gudanar da ayyukan Hajji a shekarun da suka gabata ba tare da cutar corona ba.
Lambar Labari: 3485048    Ranar Watsawa : 2020/08/02

Tehran (IQNA) a yau ne gudanar da idin babbar salla ko kuma sallar layya a kasashen musulmi na duniya baki daya.
Lambar Labari: 3485039    Ranar Watsawa : 2020/07/31

Tehran (IQNA) mahukuntan kasar Saudiyya sun sanar da cewa, ya zuwa dai ba a samu bullar cutar corona tsakanin masu gudanar da aikin hajji ba.
Lambar Labari: 3485038    Ranar Watsawa : 2020/07/31

Tehran (IQNA) majalisar koli ta musulmin Najeriya ta fitar da bayani kan halin da ake ciki da kuma yadda ya kamata musulmin kasar su gudanar da bukukuwan salla a cikin irin wannan lokaci.
Lambar Labari: 3485026    Ranar Watsawa : 2020/07/27

Tehran (IQNA) mahukuntan kasar Saudiyya sun sanar da cewa an dauki kwararan matakai na hana yaduwar corona a yayin shigar mahajjata birnin Makka.
Lambar Labari: 3485025    Ranar Watsawa : 2020/07/27

Tehran (IQNA) mahukuntan masar sun sanar da cewa, a kasar za a gudanar da sallar idi a masallaci guda daya ne.
Lambar Labari: 3485024    Ranar Watsawa : 2020/07/26

Tehran (IQNA) babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyid Nasrullah ya yi kira ga jama’a da su kiyaye ka’idojin da hukumomin kiwon lafiya suka saka kan corona.
Lambar Labari: 3485022    Ranar Watsawa : 2020/07/26

Tehran (IQNA) babban limamin kasar Ghana ya bukaci musulmi da suka gudanar da bukukuwan salla babba a cikin gidajensu.
Lambar Labari: 3485018    Ranar Watsawa : 2020/07/25

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Rwanda ta sanar da ta sassauta matakan hana bude masallatai a kasar.
Lambar Labari: 3485004    Ranar Watsawa : 2020/07/21

Tehran (IQNA) an bude masallatan kasar Tunisia domin ci gaba da gudanar da salla bayan rufe su na tsawon watanni uku.
Lambar Labari: 3484865    Ranar Watsawa : 2020/06/05

Tehran (IQNA) gwamnatin Najeriya ta sanar da sassata wasu daga cikin dokokin da aka kafa da ska shafi tarukan addini sanadiyyar bullar cutar corona .
Lambar Labari: 3484859    Ranar Watsawa : 2020/06/03

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar saudiyya ta amince kan bude masallacin ma’aiki (SAW) mataki-mataki.
Lambar Labari: 3484849    Ranar Watsawa : 2020/05/30

Tehran (IQNA) a shekarar bana an dauki kwaran matakai a wuraren gudanar da sallar idi a kasashen duniya.
Lambar Labari: 3484834    Ranar Watsawa : 2020/05/25

Tehran (IQNA) sheikh Khamis Bin Mahfuz Huwaidi fitaccen mai fasahar rubutun kur’ani dan kasar Yemen ya rasu bayan kamuwa da corona.
Lambar Labari: 3484758    Ranar Watsawa : 2020/05/03

Tehran (IQNA) ‘yan sandan kasar Afirka ta kudu sun baiwa musulmi hakuri lan cin zarafin da wani dan sanda ya yi a kan addinin musulunci.
Lambar Labari: 3484750    Ranar Watsawa : 2020/04/27

Tehran (IQNA) shugaba Rauhani na Iran ya aike da sakon taya murnar shiga watan Ramadan mai alfarma zuwa takwarorinsa na kasashen musulmi.
Lambar Labari: 3484740    Ranar Watsawa : 2020/04/24

Tehran (IQNA) a kasar Saliyo mabiya addinan musulunci da kiristanci sun fitar da littafi na hadin gwiwa kan yaki da cutar corona .
Lambar Labari: 3484717    Ranar Watsawa : 2020/04/16