IQNA

Masu ziyarar Imam Ridha Suna Tafiya a kafa

Masu ziyarar Imam Ridha Suna Tafiya a kafa

MASHHAD (IQNA) – masu ziyara ne ke tattaki zuwa birnin Mashhad domin gudanar da tarukan zagayowar ranar shahadar limamin ahlul bait na takwas, Imam Ridha  (AS).
18:18 , 2022 Sep 26
Annabi Hudu (AS)  Annabi Balarabe na farko

Annabi Hudu (AS)  Annabi Balarabe na farko

Annabi Hudu (AS) yana daya daga cikin zuriyar Annabi Nuhu (AS)  wanda ya shafe sama da shekaru 700 yana shiryar da mutanensa, amma bai samu nasara ba, kuma Allah ya sanya wa mutanensa azaba mai tsanani. Azabar da ta yi sanadiyyar halaka su.
16:56 , 2022 Sep 26
Tunani mai  inganci da amfani ga mutane

Tunani mai  inganci da amfani ga mutane

Tunani wanda a zahiri yana nufin tunani yana da matsayi mai girma a cikin Alkur'ani, dalilin hakan a fili yake domin tunani yana hana mutum zamewa da nuna masa hanya madaidaiciya.
16:34 , 2022 Sep 26

"Kissoshin Al-Qur'ani"; Aikace-aikacen Iran don yara a duniya

Tehran (IQNA) Aikace-aikacen "kissoshin kur'ani" na da nufin gabatar da yara masu shekaru 3 zuwa 10 ga kissoshin kur'ani mai tsarki ta hanyar cin gajiyar zanen wasanni daban-daban, da kuma koyar da yara kur'ani.
16:11 , 2022 Sep 26
Sabbin bayanai daga gasar kur'ani ta kasa da kasa Kuwait

Sabbin bayanai daga gasar kur'ani ta kasa da kasa Kuwait

Tehran (IQNA) Wani jami'in kungiyar Awqaf Kuwait ya sanar da cikakken bayani kan gasar kur'ani mai tsarki ta kasar Kuwait karo na 11 .
15:58 , 2022 Sep 26
Sheikh Yusuf al-Qaradawi ya rasu

Sheikh Yusuf al-Qaradawi ya rasu

Tehran (IQNA) Allah ya yi wa tsohon shugaban kungiyar malaman musulmi ta duniya Sheikh Yusuf al-Qaradawi rasuwa a yau litinin.
15:51 , 2022 Sep 26
Firaministan Iraki ya yaba da gudunmawar da  Ayatullah Sistani yake bayarwa wajen tallafawa tsarin demokradiyya

Firaministan Iraki ya yaba da gudunmawar da  Ayatullah Sistani yake bayarwa wajen tallafawa tsarin demokradiyya

Tehran (IQNA) A jawabin da ya gabatar a zauren Majalisar Dinkin Duniya, firaministan kasar Iraki ya yaba da irin rawar da hukumomin addinin na Iraki suke takawa wajen tallafawa tsarin dimokuradiyya a wannan kasa.
19:36 , 2022 Sep 25
Ministan yakin gwamnatin sahyoniyawan ya yi barazana ga kasar Labanon

Ministan yakin gwamnatin sahyoniyawan ya yi barazana ga kasar Labanon

Tehran (IQNA) Benny Gantz, ministan yakin gwamnatin sahyoniyawan ya yi wa kasar Labanon barazana a wata tattaunawa da ya yi da kafafen yada labaran wannan gwamnatin.
18:01 , 2022 Sep 25
Sukar da Firayim Ministan Bangladesh ta yi kan yin watsi da Musulman Rohingya

Sukar da Firayim Ministan Bangladesh ta yi kan yin watsi da Musulman Rohingya

Tehran (IQNA) Firai ministar Bangladesh Sheikh Hasina Wajid, ta soki yadda duniya ke nuna halin ko in kula ga Musulman Rohingya a gefen taron Majalisar Dinkin Duniya a birnin New York.
17:30 , 2022 Sep 25
Falasdinu batu ne na kasa ga Aljeriya

Falasdinu batu ne na kasa ga Aljeriya

Tehran (IQNA) Shugaban kasar Aljeriya Abdel Majid Taboun ya jaddada cewa Falasdinu batu ne na kasa ga Aljeriya kuma dukkan al'ummar Aljeriya suna goyon bayan fafutikar Falasdinu.
17:19 , 2022 Sep 25
Ganawar da shugaban kungiyar malaman gwagwarmaya da Sayyid Nasrallah

Ganawar da shugaban kungiyar malaman gwagwarmaya da Sayyid Nasrallah

Tehran (IQNA) A yau ne shugaban kungiyar malaman gwagwarmaya ta kasa da kasa ya gana da babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon.
19:56 , 2022 Sep 24
Samar da bankin yada bayanai na hadin gwiwa na cibiyoyin kur'ani mai tsarki

Samar da bankin yada bayanai na hadin gwiwa na cibiyoyin kur'ani mai tsarki

Tehran (IQNA) A taron farko na kasa da kasa na makarantun kur'ani mai tsarki a kasar Hadaddiyar Daular Larabawa, an jaddada wajabcin samar da bayanai na bai daya tsakanin malaman kur'ani mai tsarki.
16:47 , 2022 Sep 24
Karatun Waliyullah Pourahmadi Gidan Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Na Iran

Karatun Waliyullah Pourahmadi Gidan Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Na Iran

Tehran (IQNA) Fitaccen malami kuma makaranci na Iran  ya karanta ayoyin Kalamullah Majid a ganawar da kwamandoji da mayakan na tsaron kasa suka yi da jagora.
16:41 , 2022 Sep 24
Gargadi mai tsanani ga masu karyata kiyama a cikin suratu Sajdah

Gargadi mai tsanani ga masu karyata kiyama a cikin suratu Sajdah

A cikin ayoyi daban-daban na Alkur'ani mai girma, an bayyana halaye da makomar wadanda suka karyata Allah da ranar sakamako. Allah ya yi musu barazana ta hanyoyi daban-daban kuma ya yi musu alkawarin azaba mafi tsanani da azaba a cikin suratu Sajdah.
14:41 , 2022 Sep 24
Halayen mala'iku a cikin Alkur'ani

Halayen mala'iku a cikin Alkur'ani

Mala’iku wasu halittu ne na bangaran kasa da halittu wadanda ke da alhakin aiwatar da umurnin Allah a duniya da lahira. Kowannen su yana da ayyuka kuma Allah ya sanya su alaka tsakaninsa da abin duniya da mutane.
14:08 , 2022 Sep 24
1