iqna

IQNA

musulma
Tehran (IQNA) Bayan lalata ofishin Ilhan Omar, wakiliya Musulma a Majalisar Dokokin Amurka, hukumomi sun zargi wanda ake zargi da kona masallatai a Minneapolis da hannu a wannan barna.
Lambar Labari: 3489091    Ranar Watsawa : 2023/05/05

Wata Musulma mai bincike ‘yar Masar a NASA:
Tehran (IQNA) Tahani Amer, babbar darakta a Sashen Kimiyyar Duniya a NASA, ta ce: ko kadan ban ji tsoron mummunan tasirin da alkawarin da na yi na yi wa hijabi zai iya samun karbuwa a wannan aiki ba, saboda jajircewar da na yi. hijabi wajibi ne na addini, kuma alhamdulillah na yi nasara na rike wannan alkawari.
Lambar Labari: 3488911    Ranar Watsawa : 2023/04/03

Tehran (IQNA) Farawa mai suna "The Digital Sisterhood", wanda aka kaddamar a shekarar 2020, ya yi nasarar samar da wani dandali da zai hada mata musulmi masu launi, mai da hankali kan karfin tunani, jiki da ruhi, kuma ta hanyar buga faifan bidiyo, suna ba da kwarewarsu ga sauran 'yan uwa mata.
Lambar Labari: 3488204    Ranar Watsawa : 2022/11/20

Tehran (IQNA) Wata mata mai lullubi a kasar Faransa ta wallafa wani hoton bidiyo nata da daraktan wata cibiyar tsoffi ke cin mutuncin ta saboda saka hijabi.
Lambar Labari: 3487684    Ranar Watsawa : 2022/08/14

Tehran (IQNA) Wata mata mai lullubi ta lashe zaben kananan hukumomi, inda ta zama musulma ta farko a majalisar dokokin jihar Connecticut.
Lambar Labari: 3487006    Ranar Watsawa : 2022/03/02

Tehran (IQNA) jami’an ‘yan sanda a birnin New York na kasar Amurka sun sanar da cewa, suna neman wani mutum wanda yake cutar da mata musulmi masu sanye da hijabin musulunci.
Lambar Labari: 3486072    Ranar Watsawa : 2021/07/03

Bangaren kasa da kasa, wata musulma ta kai kara kan take hakkinta na addini a jihar Delaware a Amurka.
Lambar Labari: 3484166    Ranar Watsawa : 2019/10/18

Bangaren kasa da kasa, fitacciyar mawaiyar Ireland da ta muslunta ta bayyana cewa daga lokacin da ta karanta kur’ani sai ta fahimc cewa ita musulma ce.
Lambar Labari: 3484029    Ranar Watsawa : 2019/09/08

Bagaren kasa da kasa, jami’an ‘yan sandan Ireland sun shiga gudanar da bincike dangane da cin zarafin wata musulma da wasu matasan yankin suka yi.
Lambar Labari: 3483975    Ranar Watsawa : 2019/08/22

Bangaren kasa da kasa, jami'an 'yan sanda sun ce suna bincike kan wata matasiya musulma ta fuskanci cin zarafi a cikin birnin Toronto na Canada.
Lambar Labari: 3482295    Ranar Watsawa : 2018/01/13

Bangaren kasa da kasa,a karon farko wata musulma ta tsaya takarar neman kujerar asanata a kasar Amurka daga jahar Arizona.
Lambar Labari: 3481757    Ranar Watsawa : 2017/08/01

Bangaren kasa da kasa, Kotun birnin New Castle a kasar Birtaniya ta daure wani mutum da ya ci zarafin wata mata musulma watanni 15 a gidan kaso tare da biyan tarar fan 140.
Lambar Labari: 3481669    Ranar Watsawa : 2017/07/04

Bangaren kaswa da kasa, an gudanar da zaman taron kara wa juna sani kan hikimar hijabin musluncia jami’ar Glasburg da ke jahar Illinois ta kasar Amurka.
Lambar Labari: 3481277    Ranar Watsawa : 2017/03/02

Bangaren kasa da kasa, musulma da ta zama 'yar majalisar farko a daya daga cikin jahohin kasar Amurka ta fuskanci barazanar kisa.
Lambar Labari: 3481015    Ranar Watsawa : 2016/12/08

Bangaren kasa da kasa, wata mata musulma a kasar Canada ta kudiri aniyar bayar da furanni a tashar jiragen kasa ta Alborta inda ake nuna adawa da msuulunci.
Lambar Labari: 3481013    Ranar Watsawa : 2016/12/07