IQNA

Ramadan a Kenya; Damar gafara da kusanci da kur'ani

Ramadan a Kenya; Damar gafara da kusanci da kur'ani

IQNA - Duk da cewa kasar Kenya ba kasa ce ta musulmi a hukumance ba, watan azumin Ramadan wata dama ce ta karfafa dabi'un hakuri da yafiya a tsakanin tsirarun musulmin kasar Kenya, kuma a cikin wannan wata, nuna hadin kai da kusanci ga kofar Allah ya kara fadada. 
17:22 , 2024 Mar 31
Paparoma Francis yayi kira da a tsagaita bude wuta cikin gaggawa a zirin Gaza

Paparoma Francis yayi kira da a tsagaita bude wuta cikin gaggawa a zirin Gaza

IQNA - Paparoma Francis, shugaban mabiya darikar Katolika na duniya a jawabinsa na Easter, ya yi kira da a gaggauta tsagaita bude wuta a Gaza, tare da baiwa al'ummar wannan yanki damar samun agajin jin kai.
17:17 , 2024 Mar 31
Raya Daren farko na lailatul kadri a kasashen Afrika

Raya Daren farko na lailatul kadri a kasashen Afrika

IQNA - An gudanar da tarukan raya daren lailatul kadari na farko a kasashen Afirka hudu da suka hada da Benin, Chadi, Kenya, da Laberiya, karkashin kulawar bangaren ilimi da al'adu na haramin Abbasi.
16:59 , 2024 Mar 31
Hotuna: Daren Lailatul Kadari A Haramin Imam Ridha (AS)

Hotuna: Daren Lailatul Kadari A Haramin Imam Ridha (AS)

IQNA- Dubun dubatar mutane ne suka gudanar da taron ibada a hubbaren Imam Ridha (AS) a daren ranar 29 ga Maris, 2024, domin raya daren lailatul kadari daren 19 ga watan Ramadan.
16:09 , 2024 Mar 30
Ruwayar Kareem Mansouri daga cikin fitattun makaranta

Ruwayar Kareem Mansouri daga cikin fitattun makaranta

IQNA - Karim Mansouri, makarancin kasa da kasa na wannan kasa tamu ya fito a cikin shirin gidan talabijin na Mahfil inda ya karanta ayoyi daga cikin suratushu’ara da Shams kuma a takaice dai ya ba da labarin bangarorin da suke shiga wuta da karatuttukan ayoyi.
15:49 , 2024 Mar 30
Kullum tare da kur’ani: Karatun Tarteel da muryar Hamidreza Ahmadiwafa kashi na 19

Kullum tare da kur’ani: Karatun Tarteel da muryar Hamidreza Ahmadiwafa kashi na 19

IQNA - Karatun kur’ani mai tsarki a cikin muryar makarancin kur’ani na kasa da kasa dan kasar Iran Hamidreza Ahmadiwafa, a rana ta sha tara ga watan Ramadan, wanda kamfanin dillancin labaran iqna ke sakawa a a kowace rana a cikin watan Ramadan mai alfarma.
15:34 , 2024 Mar 30
A zagaye na uku na gasar kasa da kasa ta

A zagaye na uku na gasar kasa da kasa ta "Mufaza" ta bayyana wadanda suka lashe gasar

A karshen dare na 18 na watan Ramadan ne aka sanar da ‘yan takara da suka yi kusa da karshe a gasar “Mufaza” ta gidan talabijin.
15:16 , 2024 Mar 30
Halin da Maziyarta Haramin Imam Ali (AS) ke ciki a daren 19 ga watan Ramadan

Halin da Maziyarta Haramin Imam Ali (AS) ke ciki a daren 19 ga watan Ramadan

IQNA - An gudanar da tarukan raya daren 19 ga watan Ramadan tare da halartar maziyarta da makoki a hubbaren  Imam Ali (AS) da ke Najaf Ashraf.
15:07 , 2024 Mar 30
Masu ibada a masallacin Al-Aqsa sun bayyana goyon bayansu ga al'ummar Gaza

Masu ibada a masallacin Al-Aqsa sun bayyana goyon bayansu ga al'ummar Gaza

IQNA - A yammacin jiya da safiyar yau ne aka gudanar da jerin gwano a masallacin Al-Aqsa domin nuna goyon baya ga al'ummar Gaza.
14:57 , 2024 Mar 30
An Gudanar da taron kasa da kasa mai taken

An Gudanar da taron kasa da kasa mai taken "Wurin Kur'ani a Turai ta Zamani"

IQNA - Taron kasa da kasa mai taken "wurin kur'ani a nahiyar turai ta zamani" wanda kwamitin kimiya na kasa da kasa ya gudanar da taron baje kolin kur'ani na kasa da kasa karo na 32 a birnin Tehran a masallacin Imam Khumaini.
23:36 , 2024 Mar 29
Kullum tare da kur’ani: Karatun Tarteel da muryar Hamidreza Ahmadiwafa kashi na 18

Kullum tare da kur’ani: Karatun Tarteel da muryar Hamidreza Ahmadiwafa kashi na 18

IQNA - Karatun kur’ani mai tsarki a cikin muryar makarancin kur’ani na kasa da kasa dan kasar Iran Hamidreza Ahmadiwafa, a rana ta sha takwas ga watan Ramadan, wanda kamfanin dillancin labaran iqna ke sakawa a a kowace rana a cikin watan Ramadan mai alfarma.
23:31 , 2024 Mar 29
Zawiyar Asmaria; Gado don adana kur'ani a Libya

Zawiyar Asmaria; Gado don adana kur'ani a Libya

IQNA - Daya daga cikin mafi dadewa kuma shahararru wajen koyo da haddar kur’ani mai tsarki da koyar da ilimin addini a kasar Libya, wadda ta shahara a duniya, shi ne Zawiya al-Asmariyah, wanda shi ne abin da ya fi mayar da hankali da sha’awar daliban ilimin addini a Libya da kasashen musulmi.
23:25 , 2024 Mar 29
Budaddiyar alama ta matasan Yemen don nuna goyon baya ga gwagwarmayar Gaza

Budaddiyar alama ta matasan Yemen don nuna goyon baya ga gwagwarmayar Gaza

IQNA Wasu gungun matasan kasar Yemen a gabar tekun birnin Hodeida da ke yammacin kasar Yemen, a lokacin da suke gudanar da buda baki, sun bayyana goyon bayansu ga al'ummar Gaza da ake zalunta da kuma tsayin daka.
23:20 , 2024 Mar 29
Baje kolin kur'ani na watan Ramadan a kasar Morocco

Baje kolin kur'ani na watan Ramadan a kasar Morocco

IQNA - A daidai lokacin da watan Ramadan aka gudanar da bikin baje kolin "Halafin larabci da kur'ani" na farko a cibiyar fasaha da al'adu ta birnin Asfi na kasar Maroko, kuma an baje kolin kur'ani mai tsarki da ya shafe shekaru sama da 500 a duniya.
23:15 , 2024 Mar 29
Karuwar goyon bayan matasan Amurkawa ga al'ummar Falastinu

Karuwar goyon bayan matasan Amurkawa ga al'ummar Falastinu

IQNA - Wani sabon bincike da cibiyar bincike ta Pew a Amurka ta gudanar ya nunar da cewa, a lokacin harin da Isra'ila ke kaiwa Gaza, yawan matasa a Amurka da ke da ra'ayi mai kyau game da Falasdinu ya zarce yawan masu goyon bayan wannan gwamnati.
18:27 , 2024 Mar 28
11