iqna

IQNA

bude bikin baje koli
Tehran (IQNA) An bude bikin baje koli n kur'ani na shekara-shekara a jami'ar fasaha ta Al-Efrat Al-Awsat da ke birnin Najaf Ashraf karkashin jagorancin majalissar ilimin kur'ani mai tsarki ta Sayyidina Abbas (A.S.).
Lambar Labari: 3488780    Ranar Watsawa : 2023/03/09

Tehran (IQNA) – An bude bikin baje koli n kur’ani na kasa da kasa karo na 29 a nan Tehran a ranar 16 ga watan Afrilu da muke ciki
Lambar Labari: 3487188    Ranar Watsawa : 2022/04/19