iqna

IQNA

hukumomin Saudiyya
Makkah (IQNA) A farkon lokacin aikin Hajji, dubban daruruwan alhazai ne ke shirin gudanar da manyan ayyukan Hajjin bana ta hanyar gudanar da Tawafin Qadum a birnin Makkah.
Lambar Labari: 3489368    Ranar Watsawa : 2023/06/25

Tehran (IQNA) Ma'aikatar aikin Hajji ta kasar Saudiyya ta sanar da cewa, tun daga lokacin da aka fara aikin Umrah a bana, ta fitar da ayyuka sama da 850,000 ga mahajjata.
Lambar Labari: 3487675    Ranar Watsawa : 2022/08/12

Tehran (IQNA) Shekara ta biyu kenan a jere da ake gudanar da aikin hajji a cikin yanayi na corona.
Lambar Labari: 3486121    Ranar Watsawa : 2021/07/20

Tehran (IQNA) Hukumomin Saudiyya sun sanar da cewa, ‘yan kasar da kuma sauran kasashen ketare da suke cikin kasar ne za su gudanar da aikin hajjin bana.
Lambar Labari: 3484922    Ranar Watsawa : 2020/06/23