iqna

IQNA

addinin muslunci
Cin hanci da rashawa a ko'ina kuma a kowane fanni na haifar da asarar ka'idoji na rayuwa
Lambar Labari: 3487693    Ranar Watsawa : 2022/08/15

Tehran (IQNA) A wata sanarwar da kungiyar kwallon kafa ta Blackburn Rovers ta yiwa magoya bayanta musulmi albishir cewa za su iya amfani da dakin sallah na filin wasa wajen gabatar da addu’o’i a lokacin wasan da kungiyar zata buga da wannan kungiya.
Lambar Labari: 3487665    Ranar Watsawa : 2022/08/10

Tehran (IQNA) Musulman wata cibiya ta addinin musulunci a birnin Alberta na kasar Canada, sun aiwatar da wani shiri na dasa itatuwa dubu a kewayen cibiyar domin taimakawa wajen farfado da muhallinsu tare da taimakon koyarwar addinin musulunci.
Lambar Labari: 3487638    Ranar Watsawa : 2022/08/04

tEHRAN (iqna) kungiyar gwagwarmaya  ta Hamas ta bayyana duk wani mataki na daidaita alaka da gwamnatin sahyoniyawa  a matsayin hadari ga al'ummar Larabawa da Musulmi
Lambar Labari: 3487591    Ranar Watsawa : 2022/07/25

Tehran (IQNA) Hukumar kula da masallatai da ke da alaka da ma'aikatar kula da harkokin addinin musulunci a kasar Saudiyya ce ke aiwatar da shirin rarraba kwafin kur'ani mai tsarki da fassara shi zuwa harsuna sama da 76 a cikin mahajjata da suka bar kasar.
Lambar Labari: 3487546    Ranar Watsawa : 2022/07/14

Tehran (IQNA) Ministan al’adu da shiryarwar Musulunci ya bayyana cewa: Shawarata ita ce a gudanar da wannan baje kolin kur’ani a kai tsaye
Lambar Labari: 3487182    Ranar Watsawa : 2022/04/17

Tehran (IQNA) an shirya wa masu halartar gasar kur’ani ta duniya a kasar masar wani rangani a wuraren tarihi na kasar.
Lambar Labari: 3486689    Ranar Watsawa : 2021/12/15

Tehran (IQNA) Hukumar FBI ta Amurka na neman mutumin da ya cinna wa wani masallaci wuta da kuma cibiyar Musulunci ta New Mexico a lokuta daban-daban.
Lambar Labari: 3486663    Ranar Watsawa : 2021/12/09

Tehran (IQNA) Wasu masu tsattsauran ra'ayi sun kai hari a Masallacin Imam Ali (AS) da ke Pontagros, kuma sun kona kur'ani mai tsarki tare da lalata bangon masallacin.
Lambar Labari: 3486622    Ranar Watsawa : 2021/11/29

Teharan (IQNA) kwamitin gyaran bugun rubutun kur'ani a kasar Masar na daga cikin dadaddun kwamitoci da suke karkashin cibiyar Azhar.
Lambar Labari: 3486334    Ranar Watsawa : 2021/09/21

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Habasha ta zargi 'yan tawayen Tigray da rusa tsohuwar majami'ar tarihi ta kasar da ke gundumar Amhara.
Lambar Labari: 3486264    Ranar Watsawa : 2021/09/02

Tehran (IQNA) Ni'imatullah Khalil Ibrahim Yurt malami ne dan kasar Turkiya wanda ya musuluntar da mutane fiye da dubu 100 a duniya.
Lambar Labari: 3486171    Ranar Watsawa : 2021/08/04

Tehran (IQNA) za a gudanar da zaman taro kan harkokin tattalin arziki bisa tsari na addinin muslunci a kasar Tanzania.
Lambar Labari: 3486068    Ranar Watsawa : 2021/07/02

Tehran (IQNA) Boris Johnson Firayi ministan kasar Burtaniya ya bayyana nadama kan yin kalaman batunci a kan addinin muslunci a baya.
Lambar Labari: 3485956    Ranar Watsawa : 2021/05/27

Tehran (IQNA) Kungiyar Hamas ta kirayi Falastinawa da su hana yahudawa masu tsatsauran ra’ayi kutsa kai a cikin masallacin aqsa mai alfarma.
Lambar Labari: 3485873    Ranar Watsawa : 2021/05/03

Tehran (IQNA) musulmi suna bizne gawawwakin mutanen da ba a sani ba a kasar Senegal.
Lambar Labari: 3485790    Ranar Watsawa : 2021/04/07

Tehran (IQNA) littafin In My Mosque yana daga cikin littafan da aka fi yin cinikinsu ta hanyar cinikayya a yanar gizo a shagon Amazon.
Lambar Labari: 3485672    Ranar Watsawa : 2021/02/20

Tehran (IQNA) wata makaranta mallakin musulmi a yankin Blackburn a kasar Burtaniya tana bayar da tallafi ga marassa galihu.
Lambar Labari: 3485655    Ranar Watsawa : 2021/02/15

Tehran (IQNA) ‘yar takarar shugabancin kasar Faransa mai tsananin kiyayya da addinin musulunci ta sake maimata kalaman kin jinin musulmi.
Lambar Labari: 3485652    Ranar Watsawa : 2021/02/14

Tehran (IQNA) wurin adana kayan tarihin muslunci na kasar Australia a gundumar Melbuorne.
Lambar Labari: 3485634    Ranar Watsawa : 2021/02/09