iqna

IQNA

watan
IQNA -   Adadin mutanen da za su iya shiga I’itikafin Ramadan na bana a Masallacin Harami ya ninka na bara.
Lambar Labari: 3490857    Ranar Watsawa : 2024/03/24

Za mu iya sanya ranar farko ta watan Rabi'ul Awwal ta kasance mafi falala ga kanmu ta hanyar yin layya da azumi da karatun hajjin Manzon Allah (SAW) da Sayyidina Ali (a.s).
Lambar Labari: 3489826    Ranar Watsawa : 2023/09/17

A karshen watan Ramadan;
Tehran (IQNA) Kungiyar agaji ta Kuwaiti ta sanar da kawo karshen aikin kammala karatun kur’ani a shafukan sada zumunta a cikin watan Ramadan tare da halartar mutane 40,000.
Lambar Labari: 3489063    Ranar Watsawa : 2023/04/30

Tehran (IQNA) Yawan karatun kur’ani mai tsarki a cikin watan Ramadan ya sa aka dawo da tsofaffin kur’anai ana karanta su a kasar Yemen.
Lambar Labari: 3488892    Ranar Watsawa : 2023/03/30

Tehran (IQNA) Ministan harkokin addini na kasar Aljeriya ya sanar da kasancewar mambobi sama da 700 maza da mata na haddar kur’ani mai tsarki a kungiyoyin kur’ani na wannan kasa.
Lambar Labari: 3488646    Ranar Watsawa : 2023/02/11