Kamar sauran kasashe daban-daban, dubun-dubatar musulmi na garin Calcutta na India suna gudanar da tarukan maulidin manzon Allah (SAW).