IQNA

Karatun Kur'ani Tare Da Mahmud Shuhat

Tehran (IQNA) karatun kur'ani mai tsarki tare sheikh Mahmud Shuhat.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya bayar da rahoton cewa, sheikh mahmud Shuhat ya gabatar da karatun kur'ani mai tsarki aya ta 37 a cikin surat Fussilat, wadda take magana a kan ayoyi da suke nuni da samuwar ubangiji, daga cikinsu kuwa rana da wata da halittar sammai da kassai da sauransu.

Ya yi wannan karatu ne a cikin makon da ya gabata a cikin Dihqaliyya na kasar masar tare da halartar jama'a.

Cibiyar musulunci ta Imam Ali (AS) da ke birnin hamburg na kasar Jamus ce take daukar nauyin saka wadannan karatuka.

 

3983501