IQNA - Ma’aikatar kula da harkokin addinin musulunci, Dawah, da shiriya ta kasar Saudiyya ta raba kwafin kur’ani ga maziyartan da suka halarci bikin baje kolin littafai na kasa da kasa na Abu Dhabi.
IQNA - Cibiyoyin ilimi na gargajiya a Morocco sun fuskanci kalubale bayan da ma'aikatar Awka ta kasar ta fitar da wani sabon tsari na tallafawa cibiyoyin kur'ani masu zaman kansu.
IQNA – A daidai lokacin da ake gudanar da taron makon Karamat, karo na 6 na taron majalisar dinkin duniya na Imam Rida (AS) a birnin Mashhad da ke arewa maso gabashin kasar Iran, a jiya litinin.