iqna

IQNA

limamai
IQNA - Ma’aikatar kula da harkokin addinin musulunci ta kasar Masar ta sanar da tura malamai da masu wa’azi sama da 200 domin gudanar da bukukuwan tunawa da raya daren watan Ramadan a kasashe daban-daban.
Lambar Labari: 3490763    Ranar Watsawa : 2024/03/07

IQNA – (Amman) A jiya ne aka fara gasar kur’ani ta kasa da kasa ta mata na kasar Jordan karo na 18 da jawabin ministar Awkaf Mahalarta 41 daga kasashe 39 ne suka fafata a wannan gasar.
Lambar Labari: 3490662    Ranar Watsawa : 2024/02/18

IQNA - Gwamnatin Faransa ta sanar da cewa daga watan Janairun shekarar 2024, za a haramta shigar limamai daga kasashen waje shiga kasar domin jagoranci da wa'azi a masallatai.
Lambar Labari: 3490402    Ranar Watsawa : 2024/01/01

Berlin (IQNA) Gwamnatin Jamus ta sanar da cewa ba za a bar limaman jam'iyyar da aka horar a Turkiyya su yi aiki a masallatan kasar ba.
Lambar Labari: 3490312    Ranar Watsawa : 2023/12/15

Bangaren kasa da kasa, limaman masallatai a kasar Tunisia sun ki amincewa da batun daidaita mata da maza a sha’anin gado.
Lambar Labari: 3483285    Ranar Watsawa : 2019/01/05

Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar Aljeriya ta tanadi wani sabon shiri na sanya ido kan dukkanin limaman masallatan kasar, domin kawo karshen yada tsatsauran ra'ayi da rarraba a tsakanin musulmin kasar.
Lambar Labari: 3483025    Ranar Watsawa : 2018/10/03

Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar kula da harkokin addini ta kasar Masar ta sanar da cewa, salafawa ba su da hakkin sukar lamirin hudubobin Juma’a.
Lambar Labari: 3480886    Ranar Watsawa : 2016/10/29