IQNA

Ana Fama Da Karancin Maganin Cancer A Gaza

Bangaren kasa da kasa, sakamakon killacewar da Isra’ila take yi wa yankin zirin Gaza ana fama da matsalar karancin magungunan ciwon daji.

Sojojin Syria Sun Kwace Iko Da Yankin Suwada Baki Daya

Bangaren kasa da kasa, a ci gaba da nausawar ad sojojin gwamnatin Syria suke yia  yankunan da ke karkashin ikon ‘yan ta’adda sun kwace iko da Suwaida.

An Yi Janazar Yaran Da Saudiyya ta Kashe A Yamen

Kakakin ma'aikatar tsaro a hukumar tseratar da kasa ta Yemen ya bayyana cewa, dukkanin makaman da Saudiyya ta yi amfani da su wajen kai hari kan motar...

Tunawa Ranar Shahadar Imam Jawad (AS) a Pakistan

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron makokin tunawa da zagayowar ranar shahadar Imam Jawad (AS) a garin Kuita na kasar Pakistan.
Labarai Na Musamman
Majalisar Musulmin Kenya Ta Nuna Damuwa Kan Karuwar Cin Hanci A Kasar

Majalisar Musulmin Kenya Ta Nuna Damuwa Kan Karuwar Cin Hanci A Kasar

Bangaren kasa da kasa, majalisar musulmin kasar Kenya ta nuna matukar damuwa dangane da karuwar ayyukan cin hanci da rashawa a kasar.
05 Aug 2018, 23:47
Hare-haren Jiragen Yakin Isr'ila A kan Zirin Gaza

Hare-haren Jiragen Yakin Isr'ila A kan Zirin Gaza

Bangaren kasa da kasa, A yau jiragen yakin Isra'ila sun kaddamar da hare-hare a kan wasu yankuna na zirin Gaza.
04 Aug 2018, 23:47
An Kame Dan Leken Asirin Isra'ila A Aljeriya

An Kame Dan Leken Asirin Isra'ila A Aljeriya

Bangaren kasa da kasa, an kame Salim Saimur wani dan liken asirin Isra'ila a Aljeriya.
03 Aug 2018, 23:46
Horo Ga Masu Kula Da Ayyukan Masallata A Lokutan Aikin Haji A Madina

Horo Ga Masu Kula Da Ayyukan Masallata A Lokutan Aikin Haji A Madina

Bangaren kasa da kasa an gudanar da wani kwarya-kwaryan shiri na bayar da horo kan yadda ake yin mu’amala da alhazai a masallacin annabi.
02 Aug 2018, 23:57
Masarautar Bahrain Ta Hana ‘Yan Aadawa Gudanar Da Harkokinsu

Masarautar Bahrain Ta Hana ‘Yan Aadawa Gudanar Da Harkokinsu

Bangaren kasa da kasa, Hamad bin Khalifa Ali Isa sarkin masarautar kama karya ta kasar Bahrain ya kafa dokar hana ‘yan adawa gudanar da komai a kasar.
01 Aug 2018, 23:57
Isra’ila Ta Hana Masu Kare Hakkokin Dan Adam Shiga Palatine

Isra’ila Ta Hana Masu Kare Hakkokin Dan Adam Shiga Palatine

Bangaren kasa da kasa, haramtacciyar kasar Isra’ila ta hana wasu rajin kare hakkokin bil adama shiga Palastine.
31 Jul 2018, 23:35
An Tarjama Kur’ani A Cikin Harshen Luhya A Kenya

An Tarjama Kur’ani A Cikin Harshen Luhya A Kenya

Bangaren kasa da kasa, an tarjama kur’ani mai tsarki a cikin harsen Luhya daya daga cikin fitattun harsuna a kasar Kenya.
31 Jul 2018, 23:26
An Gina Makarantu 10 Na Hardar Kur’ani A Masar

An Gina Makarantu 10 Na Hardar Kur’ani A Masar

Bangaren kasa da kasa, an gina makarantu 10 na hardar kur’ani mai tsarki a gundumar Aqsar da ke Masar.
26 Jul 2018, 15:15
Rumbun Hotuna