iqna

IQNA

yarjejeniyar karni
Bangaren kasa da kasa, an yi kira da a shiga bore a yankunan palastine domin bijirewa abin da ake kira da yarjejeniyar karni .
Lambar Labari: 3483726    Ranar Watsawa : 2019/06/10

Shugaban majalisar dokokin kasar Iran Dr. Ali Larijani ya bayyana cewa, al’ummomin duniya sun bayar da kyakkyawar amsa ga masu hankoron sayar da Falastinu da sunan yarjejeniyar karni .
Lambar Labari: 3483722    Ranar Watsawa : 2019/06/09

'Yan siyasa da kungiyoyin gwagwarmaya na kasashen Larabawa sun gudanar da taron kin amincewa da yarjejjeniyar Karni a Beirut.
Lambar Labari: 3483706    Ranar Watsawa : 2019/06/03

Hussain Ruyavaran:
Yanzu haka dai Amurka da Isra’ila gami da wasu daga cikin kasashen larabawa suna shirin aiwatar da abin da ake kira da yarjejeniyar karni kan batun Palastine.
Lambar Labari: 3483680    Ranar Watsawa : 2019/05/28

Bangaren kasa da kasa, hukumar kwarya-kwaryan cin gishin kai ta Falastinawa ta bayyana abin da ake kira da yarjejniyar karni da cewa manufarta ita ce bautar da Falastinawa.
Lambar Labari: 3483658    Ranar Watsawa : 2019/05/20