IQNA

Baje Kolin Kur'ani na kasa da kasa a birnin Tehran

IQNA - ana ci gaba da gudanar da bikin baje kolin kur’ani mai tsarki na kasa da kasa karo na 31 a birnin Tehran a masallacin Imam Khumaini (RA).