iqna

IQNA

masallacin aqsa
Tehran (IQNA) fiye da masallata dubu 20 ne suka gudanar da sallar juma’a a yau a masallacin Aqsa.
Lambar Labari: 3485301    Ranar Watsawa : 2020/10/23

Tehran (IQNA) wasu gungun yahudawan sahyuniya sun kutsa kai a cikin masallacin aqsa mai alfarma.
Lambar Labari: 3484920    Ranar Watsawa : 2020/06/23

Tehran (IQNA) Muhammad Alhabash alkalin alkalan Falastinu ya gargadi Isra’ila kan keta alfarmar masallacin aqsa .
Lambar Labari: 3484904    Ranar Watsawa : 2020/06/17

Tehran (IQNA) kungiyoyi da cibiyoyi 200 daga kasashe 30 sun nuna goyon bayansu ga Aqsa.
Lambar Labari: 3484858    Ranar Watsawa : 2020/06/03

Tehran (IQNA) sojojin Isra’ila sun fada wa wasu Palasdinawa wadanda suke nufin shiga harabar masallacin Al-Aqsa don gudanar da sallar Idi.
Lambar Labari: 3484831    Ranar Watsawa : 2020/05/24

Tehran (IQNA) mutane da dama ne suka yi ta yin kabbarori a daren jiya a birnin Qods domin a matsayin neman Allah ya kawar musu da corona.
Lambar Labari: 3484651    Ranar Watsawa : 2020/03/24

Bangaren kasa da kasa, manzon musamman na majalisar dinkin duniya a Falastinu ya ce dole ne a mutunta masallacin Aqsa.
Lambar Labari: 3484208    Ranar Watsawa : 2019/10/31

Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen larabawa ta mayar da martani dangane da yunkurin Isra’ila na rusa masallacin quds.
Lambar Labari: 3483800    Ranar Watsawa : 2019/07/02

Bangaren kasa da kasa, yahudawan sahyuniya sun kai samame a masallacin Aqsa ta kofar babul magariba.
Lambar Labari: 3483434    Ranar Watsawa : 2019/03/07

Bangaren kasa da kasa, shugaban kungiyar Hamas Isma’il Haniyya ya kirayi dukkanin Falastinawa da su a birnin Quds daga zuwa ranar Juma’a.
Lambar Labari: 3483392    Ranar Watsawa : 2019/02/21

Bangaren kasa da kasa, Harin wuce gona da iri da sojojin gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila suka kai kan al'ummar Palasdinu da ke gudanar da zanga-zangar ranar Qudus ta duniya a jiya Juma'a a yankin Zirin Gaza, akalla Palasdinawa 4 ne suka yi shahada.
Lambar Labari: 3482742    Ranar Watsawa : 2018/06/09

Bangaren kasa da kasa, Jami'an tsaron haramtacciyar kasar Isra'ila sun yi awon gaba da mutane hudu daga cikin masu gadin masallacin aqsa .
Lambar Labari: 3482167    Ranar Watsawa : 2017/12/04

Bangaren kasa da kasa, yahudawan sahyuniya sun kai samame a masallacin aqsa mai alfarma a daidai lokacin fara idin yahudawa.
Lambar Labari: 3481972    Ranar Watsawa : 2017/10/06

Bangaren kasa da kasa, Al'ummar Musulmi Na Gudanar Da Sallar Idin layya a mafi yawan kasashen duniya, tare da gudanar da shagulgulan sallah.
Lambar Labari: 3481855    Ranar Watsawa : 2017/09/01

Bangaren kasa da kasa, duk da irin matakan takurawa da cin zarafin da haramtacciyar kasar Isr’ila ta dauka a masallacin Aqsa masallata fiye da dubu 25 ne suka yi salla a yau a cikin masallacin.
Lambar Labari: 3481767    Ranar Watsawa : 2017/08/04

Bangaren kasa da kasa, wata kungiyar yahudawa masu tsatsauran ra'ayi ta kirayi sauran yahudawa domin su hada karfi da karfe domin kaddamar da farmaki a kan masallaci aqsa mai alfarma.
Lambar Labari: 3481758    Ranar Watsawa : 2017/08/01

Bangaren kasa da kasa, Haramtacciyar kasar Isra'ila na ci gaba da rufe masallacin Aqsa tare da hana musulmi yin salla a cikinsa kwanaki uku a jere.
Lambar Labari: 3481706    Ranar Watsawa : 2017/07/16

Bangaren kasa da kasa, al’ummar birnin quds suna gudanar da ayyuaka daban-daban na raya watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3481554    Ranar Watsawa : 2017/05/27

Bangaren kasa da kasa, dubban Palastinawa ne suka gudanar da gangami a yanknan daban-daban na Palastinu domin yin Allawadai da hana gudanar da kiran sallah a birnin Quds.
Lambar Labari: 3481308    Ranar Watsawa : 2017/03/12

Bangaren kasa da kasa, ministan al’adu na Isra’ila ya ce sun gina wani ramin karkashin kasa da ya hada Wadil Hulwa da kuma Babul Magariba da ke gefen masallacin Aqsa.
Lambar Labari: 3481077    Ranar Watsawa : 2016/12/28