iqna

IQNA

durban
Bangaren kasa da kasa, kwamitin mabiya addinin muslunci a kasa Afrika ta kudu MJC ya yaba da kame mutane uku da ake zargi da kai kan masallacin Imam Hussain (AS).
Lambar Labari: 3483030    Ranar Watsawa : 2018/10/06

Bangaren kasa da kasa, akwai yiwuwar a sake kaddamar da harin ta'addanci kan msuulmi a kan masallatan a Afirka ta kudu.
Lambar Labari: 3482658    Ranar Watsawa : 2018/05/14