iqna

IQNA

nukiliya
Tehran (IQNA) Ma’ikatar harkokin wajen kasar Iran ta mayar da martani mai zafi a kan kasashen Burtaniya, Jamus, Faransa, dangane da shirinta na nukiliya .
Lambar Labari: 3485569    Ranar Watsawa : 2021/01/19

Bangaren siyasa, kakakin hukumar kula da makamashin nukiliya ta kasar Iran ya bayyana cewa, matakin da Iran ta dauka na cikin yarjejeniyar nukiliya .
Lambar Labari: 3484026    Ranar Watsawa : 2019/09/07

Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Aya. Sayyid Aliyul-Khaminai ya ce makarkashiyar da Amurka ke kullawa Rundunar IRGC da ma juyin  juya halin musulinci na Iran ba zai je ko ‘ina ba.
Lambar Labari: 3483537    Ranar Watsawa : 2019/04/09

Shugaba Raihani A Taron UN:
Bangaren siyasa, Shugaban Hassan Ruhani na kasar Iran ya bayyana jawabin da shugaban kasar Amurka Donald Trump yayi a babban zauren majalisar dinkin duniya a jiya Talata da cewa, jawabin na trump ya kaskantar da kasar Amurka ne a gaban kasashen duniya.
Lambar Labari: 3481917    Ranar Watsawa : 2017/09/21

Bangaren kasa da kasa, haramtacciyar kasar Isra’ila ta mayar da martani dangane da gargadin da Sayyid Hassan Nasrullah ya yi mata kan tashoshinta na nukiliya .
Lambar Labari: 3481239    Ranar Watsawa : 2017/02/17