Kamfanin dillancin labaran iqna, shafin yada labarai na Wafa ya bayar ad rahoton cewa, jami’an tsaron Isra’ila sun kame kananan yara Falastinawa a y6ankin hanina sun awon da su zuwa wani wuri dab a a sani ba.
Rahotannin sun kara da cewa, bayan kame yaran, an ware daya daga cikin aka yi wani wuri da shi, wanda ba a san makomarsa ba a halin yanzu, yayin da sauran kuam ake tsare da sua hannun jami’an ‘yan sandan Isa’ila na yankin.