IQNA

Tilawar Ayoyin Hajji Tare Da Marigayi Sheikh Abdulbasit Abdulsamad

Tehran (IQNA) karatun ayoyin aikin hajji daga kur'ani mai tsarki tare da Marigayi Sheikh Abdulbasit Abdulsamad

Marigayi Sheikh Abdulbasit Abdulsamad ya karanta ayoyi na 196 zuwa 202 daga surat Baqarah da suke magana a kan aikin hajji.

Za a iya kallon hoton bidiyo na wannan karatu da shehin malamin idan aka matsa hoton da ke kasa:

 

3984774