IQNA

Tilawar Surat Haj Tare Da Sheikh Mahmud Shuhat

Tehran (IQNA) tilawar kur'ani mai tsarki daga surat Haj tare da sheikh Mahmud shuhat.

A daidai lokacin da ake fara shirye-shiryen gudanar da hajji sheikh Mahmud shuhat ya yi tilawar karatun kur'ani mai tsarki daga surat Haj.