IQNA

Taron Arbaeen Na Imam Hussain (AS) A Karbala

A jiya ne tarin masoya Aba Abdullah Hussain (AS) suka gudanar da taron arbaeen a haraminsa mai alfarma.